Kungiyar Alumman Buzaye mazauna Nigeria Na yiwa musulmin Duniya barka DA Sallah

0
15

By Maryam Diallo

Shugaban Haddadiyar kungiyar Alummar Buzaye mazauna Nigeria Mallam Ali Mohammed Agadez Na Ta ya Daukacin musulmin Nahiyar Africa da Duniya barka DA Sallah

A cikin sakwan barka DA Sallah DA ya aikawa manema labarai ,wada AKA rarraba anan kaduna

Alhaji Ali Mohammed Agadez YA bukaci alumma musulmi da su Yi anfani da darurrusan DA Suka dauka cikin azumin watan Ramadan watan karfafa kyakkyawar dangartaka DA zamantakewa da zumunci tsakanin alumman kasashen nahiyar Africa Domin fadada hanyoyin ci-gaban kasashen ta kowane fannin ilmi da Noma da Bunkasar Tattalin arziki yankin

Ya Kuma janyo hankalin alumman aKan BA DA nasu gudun mawar wajan CI gaban Kasa da alumman Baki -Daya Domin samun Roman mulkin Demokurariyya a kasashen bakaken fata 54

Mallam Ali ya aika sakwan Taya sarkin musulmi Alhaji Abubakar sa’ad, murnar kammala Bikin Azumin watan Ramadan

Ya Kuma bukaci Yan kasashen Africa da ke a koina da su zamo jakadun zaman lafiya da kuma mutunta dokokin Kasashen DA su ke Zaune a ciki

Mallam Ali Agadez Na yiwa Daukacin alumman kasashen bakaken fata 54 fatan barka DA Sallah

Allah ya maimaita mana,