Daily Archives: July 15, 2025
Kungiyar Buzaye Ta Yi Wa Najeriya Ta’aziyyar Rasuwar Tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Ibrahima yakubu
Bayan rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, a birnin Landan a ranar Lahadi, shugabannin kungiyar Buzaye ta Najeriya sun mika sakon ta’aziyya.
Shugaban kungiyar...











